Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

…Farashin kayan abinci a Ibadan ya karu

Wakilinmu ya ziyarci babbar kasuwar Bodija da ke birnin Ibadan a inda ya gano cewa, isowar watan Ramadan, bai sa farashin kayan abinci sun...

Yanayin farashin kayayyakin masarufi a Gombe

Buhari Muhammad, mai sayar da kwai ya bayyana cewa farashin bai karu ba, domin ana sayar da kires Naira 740, kuma fiye da wata...

Farashin kayayyakin masarufi a wasu kasuwanni

Saboda ganin kusantowar watan azumi, kamar yadda aka saba, a wadansu wurare farashin kayayyakin masarufi kan yi sama,

Ya kamata musulmi su dabi’antu da koyarwar Ramadan –Sheikh Yusuf Ali

A yayin da a yanzu ne daukacin musulmin duniya ke fara gudanar da azumin watan Ramadan na wannan shekarar na tsawon wata guda cur,...

A kula da tsaftar nama a Jihar Gombe

Editan Aminiya, jaridar al’umma, ka ba ni dama in bayyana ra’ayina game da masu sayar da nama a Jihar Gombe.

Makarantar Islamiyyar al’ummar Idi-Araba ta yaye dalibanta

Makarantar Islamiyya ta al’ummar unguwar Idi-Araba da ke Jihar Legas ta yaye dalibai kimanin 56 da suka kammala karatu a matakai daban-daban a makarantar.

’Yan fashi sun sake bayyana a wasu titunan Legas

Ga alamu ’yan fashi da makami na cin karensu babu babbaka da rana tsaka a yankuna da dama na Jihar Legas.

Amsoshin masu karatu:

Neman bayani a kan kiwon awaki da kifi da kaji

Sana’ar kilishi a Arewacin Kamaru

Duk sa’ar da aka ambaci sunan birnin Ngaoundere na lardin Adamawan Kamaru, duk wanda ya san birnin, ire-iren abubuwan da zai iya tunawa a...

Sakonnin makaranta: Malam ya je yankan cibi

Mu gano hanyar ciyar da Arewa gaba