Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Chelsea ta sami kyautar Naira Biliyan 13

Saboda nasarar da kulob din Chelsea da ke Ingila ya samu a karon farko na lashe gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai...

Shugaba Jonathan ya nemi sabuwar Cif Joji ta tsarkake harkar shari’a a Najeriya

Shugaba Jonathan ya nemi sabuwar Cif Jojin Najeriya, Maryam Aloma Mukhtar ta tsarkake harkar shari’a a Najeriya.

Ta jefar da jaririyarta ’yar makonni biyu

A ranar Talatar makon jiya ce wani abin al’ajabi ya faru a layin Fulani da ke yankin Tudun Wada Kaduna inda wata mata da...