Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Direba a Fadar Shugaban kasa ya yi yunkurin kashe kansa

An ceto daya daga cikin direbobin da ake aiki a Fadar Shugaban kasa, mai suna Sunday Offre mai shekara 34, bayan da ya yi...

Dalilin da ya sa muka shiga yajin aiki – Shugaban kwadago

A jiya Alhamis kungiyoyin kwadagon suka fara yajin aiki na illa masha Allahu a fadin kasar nan, bayan tashi baram-baram daga tattaunawar da suka...

APC ta kama hanyar lashe zaben Gwamnan Osun

Jam’iyyar APC ce ta kama hanyar kafa gwamnati a Jihar Osun inda a daidai lokacin hada wannan rahoto a jiya Alhamis take kan gaba...

Gwamna Masari bai sa an tsare ni ba – Ricardo

Wani matashin dan siyasa mai suna Babangida Muhammed da ya fito daga mazabar Wawala-Kaza a karamar Hukumar kankara a Jihar Katsina ya musanta jita-jitar...

Karuwa ta sace motar ubangida a hannun direba

Wani direba mai suna bictor Dissa ya shiga tsaka-mai- wuya bayan da wata karuwa da ya dauka ta yi awon gaba da motar maigidansa...

Har yanzu muna bincike don gano Manjo Janar Alkali – Rundunar Sojoji

Rundunar Sojojin Najeriya ta ce har yanzu jami’anta suna ci gaba da aikin janye ruwan wani kududdufi da ake zargin an jefa motar tsohon...

Za a zuba jarin Naira biliyan 610 don bunkasa masakun Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta kulla yarjejeniya ta hannun Ma’aikatar Masana’antu da Kasuwanci da Zuba Jari da wata Masana’antar kasar China mai suna Shandong Ruyi, inda...

Hukumar FIRS ta karbo harajin Naira biliyan 13 daga attajirai

Hukumar Tara Haraji ta kasa, (FIRS) ta ce ta samu nasarar karbo harajin Naira Biliyan 12.66 daga hannun attajiran kasar nan a cikin wata...

Bana farashin doya ya fadi – Basiru Maidoya

Wani mai sayar da doya a Kasuwar ’Yan doya da ke Birnin Kebbi a Jihar Kebbi, Alhaji Basiru Maidoya ya ce bana farashin doya...

Shugaban NDIC na Najeriya ya zama shugaban IADI na Afirka

A ranar Talatar da ta gabata ce aka zabi Babban Daraktan Hukumar NDIC na Najeriya, Umaru Ibrahim a matsayin sabon Shugaban Nahiyar Afirka a...