Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Allah Ya amshi ran mahaifiyar limamin Kubwa

Mahaifiyar Babban Limamin Masallacin Kubwa Abuja, Malam Abdulmumini Ahmad Khalid ta kwanta dama. Marigayiyar mai suna Hajiya Halima Khaild da ake kira da Dada...

Makarantar Asasul Islam ta fitar da sababbin tsare-tsaren koyarwa

Daraktan Makarantar Asasul Islam ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa da ke Unguwar Randar Ruwa Rikkos a Jos Jihar Filato,...

Jami’in DSS ya kwaci kansa da kyar daga barayi

Wani jami’in tsaro na farin kaya (DSS) ya samu nasarar kubuta daga hannun masu sata a mota da aka fi sani da ’yan “One...

Yadda sauye-sauyen CBN suka ceto Naira

Kamfanin Dillacin Labarai na Rueters ya ce, karuwar kudin lamuni (bond) na Amurka da cirarwar Dalar Amurka suna tayar da kurar da ke barazana...

Yadda Najeriya za ta shiga harkar kiwon lafiya ta na’ura a duniya – Farfesa Dambatta

NCC na ciga da hadin gwiwa da asibitocin koyar wa Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Sadarwa ta Najeriya (NCC) Farfesa Umar Garba dambatta ya...

NCC ta hada gwiwa da sojojin sama don horar da ma’aikata akan ICT

Hukumar Kula da Harkokin Sadarwa ta Najeriya (NCC)za ta horar da ma’aikatan Rundunar Sojin Sama a fannin ilimin fasahar sadarwa ta zamani (ICT), kamar...

NCC ta gudunar da taron kara wa juna sani a Jigawa

Don wayar da kan abokan huldar kamfanonin sadarwa da samar da cikakkun bayanai a kan kare hakkinsu Hukumar Kula da Harkokin Sadarwa ta Najeriya...

NCC ta hada gwiwa da Majalisar Dokoki don kafa dokar shafukan sadarwa

Hukumar Kula da Harkokin Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ce, ta shirya don hada gwiwa da Majalisar Dokokin Najeriya don kaddamar da dokar shafukan...

Abin da ya sa mu yaki da masu garkuwa da ’ya’yanmu – ’Yan sa-kai

Masu aikin tsaro na sa kai da aka fi sani da ’Yan sa-kai da ke kauyen Girnashe a karamar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato...

‘Zan iya garkuwa da dana don in samu kudi’

Wata mata da ake zargi da yin garkuwa da mutane, main suna Fatima Muhammad, ta ce za ta iya yayin garkuwa da danta na...