Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Amsoshin tambayoyi

  Me ke kawo juyawar da a cikin mahaifa? Idan ya fara yaya za a yi? Daga Nasir G., Kano Amsa: A’a ba wata...

Jadawalin Gasar Firimiyar Ingila A Wannan Mako:

Asabar 29 Ga Satumba, 2018: West Ham  Da  Manchester United  12:30 na rana Arsenal Da Watford  3:00 na rana Eberton Da Fulham  3:00 na...

…Gobe za a shawota tsakanin Madrid da Madrid a Sifen

A ci gaba da fafatawa a gasar rukuni-rukuni na Sifen da aka fi sani da La-Liga, a gobe Asabar ne ake sa ran za...

Mourinho ya kwace Mataimakin Kyaftin a wajen Pogba

Kocin Manchester United na Ingila Jose Mourinho a ranar Talatar da ta  wuce ne ya fada wa dan kwallonsa Paul Pogba cewa daga ranar...

Gasar Firimiya: Gobe Chelsea za ta kece raini da Liberpool

A gobe Asabar idan Allah Ya kaimu za a yi wasa mai zafi a tsakanin kulob din Chelsea da na Liberpool a gasar firimiyar...

Mata uku sun haifarwa dan kwallon City jarirai uku a tsakanin makonni 6

Wani abu mai kama da almara ya faru da dan kwallon Stoke City da ke Ingila Saido Berahino  bayan jaridar  The Sun ta Ingila...

Kasancewa cikin halin Kirki

Godiya ta tabbabta ga Ubangiji Allah Mai iko duka. Barkanmu da sake saduwa a wannan mako, inda za mu yi nazari a kan kasancewa...

Tarihin Farin Jakada (SAW) (2)

Dukan wadannan dauloli, manyansu da kananansu sun shahara wajen yake-yake da kare al’adun Jahiliyya da cudanya addini da bautar gumaka da son kai da...

Maciji mai kai biyu da ke sara da su ya bayyana

Masana binciken dabbobin dawa sun gano wani nau’in maciji mai kai biyu da yake amfani da su wajen sara da cizo. Kafar labarai ta...

An ceto matashin da ya yi kwana 49 yana watan-gaririya a teku

Wani matashi dan kasar Indonisiya wanda ke kula da wata bukka ta musamman ta kamun kifi da ake sanyawa a teku ya rayu tsawon...