Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ba zan kara aure ba – Ali Nuhu

Fitaccen jarumi kuma darakta a Masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya bayyana cewa ba ya da burin kara aure, domin matarsa daya Maimuna Ali Nuhu...

Ana kokarin farfado da Masana’antar Kannywood – Falalu Dorayi

Masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood a Najeriya na fuskantar barazanar durkushewa kamar yadda masu sharhi suke cewa. Masana’antar na fuskantar matsaloli da suka hada...

Ni ba dan daudu ba ne – Ado Gwanja

Fitaccen mawakin Hausa kuma wanda yake fitowa a fina-finai Ado Gwanja ya ce tsabar yadda ya iya kwaikwayon ’yan daudu ne ya sa ake...

LAFIYAR MATA DA YARA – Amsoshin Tambayoyi

Shin akwai matsala ce idan fatar bakin jariri ta yi baki? Daga Ilyasu Wakili Akuyam Amsa: Eh, duhun fatar lebba a jariri zai iya...

Amsoshin tambayoyi: A shekara  nawa ake daina tsawo?

A shekara nawa mutum yake daina tsayi? Domin ni ina matukar so in ga na kara tsayi Daga Abdulmumin Y. Tarauni Amsa: Wannan yana danganta...

Matsalar rashin bayyanar da soyayya a tsakanin ma’aurata (2)

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh; barkanmu da sake haduwa a wannan fili da fatar Allah Ya amfanar da mu dukkan bayanan da za...

Gare ki uwar ’ya’ya (Afuwa)

Assalamu alaikum warahmatullah. A makon  shekaranjiya ne muka fara gabatar da wannan makala mai taken: “Gare ki uwar ’ya’ya” inda muka tattauna kan koyar...

Gwamnati ta samar wa ’yan sanda kayan aiki

Salam Edita, ka ba ni dama in yi kira ga Gwamnatin Tarayya kan ta samar wa ’yan sanda sababbin kayan aiki na zamani da...

Yadda ake dahuwar ‘Creamy garlic chicken’

Assalamu alaikum uwargida. Yaya sanyi? Tare da fatar ana cikin koshin lafiya. Har ila yau dai a ci gaba da bada shawara a kan...

Amfanin koren ganyen shayi

Koren ganyen shayi na da amfani a jikinmu domin shansa na kara lafiya da kuma kara kyan fata. Za a iya shafa ganyen shayin...