Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Kada gwamnati ta hana shigo da taki daga waje – Bala Jingir

Garkuwar Al’ummar Hausawa da Fulani na yankin Pengana kuma Sarkin Noman Karamar Hukumar Bassa da ke Jihar Filato Alhaji Ya’u Bala Jingir ya yi...

Noma ya fi aikin gwamnati rufin asiri –Kwadom

Wani manomi a garin Kwadom da ke Karamar Hukumar Yamaltu Deba a Jihar Gombe, Malam Yahaya Ladan ya ce, sana’ar noma tafi aikin gwamnati...

Akwai bukatar gwamnati ta tallafa wa mawaka – Voice of G

Gideon Yakubu wanda aka fi sani da Voice of G, mawakin Hip-hop ne na Hausa da ke Kano. A tattaunawarsa da Aminiya ya ce...

Amsoshin Tambayoyi Daban-Daban

Na ji ka ce yawan shan magunguna na tsawon lokaci na iya bata wa mutum koda ko hanta. To masu matsalar ciwon zamani fa...

LAFIYAR MATA DA YARA: Amsoshin tambayoyi

Ina da yara har da kanana da ba su barcin rana. In dai suka yi na dare shi ke nan to ba su yin...

Illolin yaudara a tsakanin samari da ’yan mata

Lura da yadda yaudara ta zama ruwan dare a cikin al’umma, inda mata ke dora alhakin ga maza, su kuma maza su dora wa...

Farfado da soyayya cikin rayuwar ma’aurata (3)

Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili, da fatan Allah Ya amfanar da mu dukan bayanan da za su zo cikinsa,...

Kira ga ’yan Najeriya kan kishin kasa

Matukar al’umma za su kasance ’yan tsaki da tunani irin na dila da dabi’ar zaki a dawa, to wannan al’umma ta kara lalacewa za...

Yagana Ali: Mace mai farautar ’yan Boko Haram

Malama Yagana Ali, ta kwashe sama da shekara 5 tana aikin sintiri a garin Munguno, ta ce ta shiga aikin ne bayan ’yan Boko...

Yadda ake yin fanke

Assalamu alaikum uwargida tare da fatan alheri kuma kina cikin koshin lafiya. Mata da dama ba su damu su ko yi yadda ake girka...