Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Yadda za a magance sankon kai

Mutane da dama ba su sha’awar sankon kai kuma yakan shafi mace ko namiji. Wannan abu ne da ke matukar bata kyan mutum. Sanko...

Sana’ar wanke takalma ta rufa mini asiri –Shu’aibu

Wani mai sana’ar wanke takalmi mai suna Malam Sha’aibu Muhammed ya ce sana’ar wanke takalma tana da matukar muhimmanci domin ta rufa masa asiri...

’Yan sanda sun kama harsasai dubu 34 da aka shigo da su daga Togo

Rundunar ’Yan sandan Jihar Ogun ta kama harsasai dubu 34 da aka shigo da su daga kasar Togo ta kan iyakar Najeriya da ke...

Gidauniyar Ibadur Rahman ta koya wa matan aure sana’o’i a Ibadan

Shugaban Gidauniyar Ibadur Rahman da ke Sabo Ibadan, Ustaz Salisu Lukman Mai Borno ya yi kira ga matan aure su tashi tsaye wajen koyon...

Fataken da ke taimaka wa barayin shanun Zamfara sun shiga hannu a Legas

’Yan sanda sun kama wadansu fataken shanu a Kasuwar Dabbobi ta Abatuwa da ke Agege, Legas da ake zargi da taimaka wa masu yin...

Ba daidai ne malamai su ce a zabi wane ba – Farfesa Makari

Daya daga cikin manyan limaman Masallacin Kasa da ke Abuja, Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya ce ba daidai ba ne malaman addini su kama...

Hadarin tankar mai ya hallaka mutum 60 a Kuros Riba

Sama da mutum 60 ne aka kiyasta sun halaka a yayin da suke dibar ganimar man fetur a wani hadari da wata tanka mai...

Zaben 2019: Matasa ba za su yi bangar siyasa ba – Sarkin Samarin Ibadan

Sarkin Samarin Ibadan Alhaji Nasiru Muhammad Yaro ya ce koka kan yadda ake amfani da matasa a matsayin ’yan bangar siyasa a lokutan zabe,...

Rashin hadin kai ne babbar matsalarmu – Ado Mai Jos

Shugaban Kungiyar Masu Sayar da Jarkoki ta Jihar Kuros Riba, Alhaji Ado Muhammed Mai Jos ya koka kan rashin hadin kai da kyashin juna...

Ya dace kungiyoyin addini su ayyana wadanda za a zaba a mukamai?

Kasancewar zaben bana ya karato, da lura da yadda siyasar take zuwa. Wadansu malamai sun sanya baki a cikin lamarin har ake ganin ga...