Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Shugaban Gabon ya koma gida

Rahotanni sun ce  Shugaban Kasar Gabon Ali Bongo wanda ya bar kasar tun ranar 24 ga Oktoban bara saboda rashin lafiya ya koma kasarsa...

Akwai bukatar mu rika damawa da Ahlus Sunnah a gwamnati – Shugaban Iran

Shugaban Kasar Iran Hasan Rouhani ya ce akwai bukatar Ahlus Sunnah da al’ummar Turkmen su samu mukamai masu yawa a gwamnatinsa ta yadda za...

Kungiyar Kasashen Laraba za ta dawo da Syria cikinta bayan shekara 8 da korarta

Rahotanni daga majiyoyi da dama a bangaren harkokin diflomasiyyar kasashen Larabawa sun cewa Kungiyar Kasashen Laraba ta shirya domin dawo da kasar Syria cikinta...

Harin bam ya hallaka mutane a Kenya

Wadansu ’yan ta’adda  sun kai harin da ya hallaka mutum 14 a wani babban otel a Nairobi babban birnin kasar Kenya. Kungiyar Al-Shabab ta...

Manzon Allah: Haske mai kore duhu (18)

Dufail dan Amru shi ma yana cikin wadanda aka gargada game da Annabi (SAW) tun kafin ya gan shi, da ya isa Harami sai...

Addu’ar dogara ga kiyayewar Ubangiji

“Ubangiji ne haskena da cetona, Ba zan ji tsoron kowa ba. Ubangiji Yana kiyaye ni daga dukan hadari, Ba zan ji tsoro ba.” –...

BUHARI DA MUSLIM

Tare da Sheikh Yunus Is’hak Almashgool, Bauchi 72. An karbo daga Muhammad dan Ala’u ya ce: “Dan Mubarak ya ba mu labari daga Ma’amar...

Imam Malik: Makarantar kyawawan dabi’u ne (1)

Daga Hudubar Sheikh Abdulbari Assubaitiy Masallacin Annabi (SAW), Madina     Godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga...

Tsarin Ma’adanar Bayanai a kimiyyance (4)

Matashiya: Amakonni uku da suka gabata muka fara gabatar da bayanai tiryan-tiryan kan tsarin ma’adanar bayanai, daga na dauri zuwa wadanda muke amfani da...

Sharhi da tsakure daga littafin Kundin Hirarrakin Bukar Usman (3)

Sunan Littafi:                        Kundin Hirarrakin Bukar Usman Sunan Marubuci:                 Khalid Imam Kamfanin Wallafa:              Whetstone Arts, Kano Shekarar Wallafa:               2018 Yawan Shafuka:...