Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Dalilin takaita rigakafin cutar shawara kan ’yan kasa da shekara 45

An takaita rigakafin cutar shawara da aka fara mako biyu da suka gabata ga ’yan wata 9 zuwa shekara 44 ne sakamakon karancin sinadarin...

Nadin Shugaban Tibi ya jawo zanga-zanga a Nasarawa

Kabilar Tibi da ke garin Agyaragu a Karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa sun yi zanga-zanga dangane da nadin da Sarkin Migilli, Mista Ayuba...

Kotu ta umarci Gwamnatin Kano ta mayar da ma’aikatan lafiya bakin aikinsu

Kotun Sasanta Rikicin Ma’aikata ta Tarayya da ke Kano ta umarci gwamnatin jihar ta biya ma’aikatan da ke aiki karkashin Hukumar Kula da Asibitoci...

Kungiyar ZEDA za ta yi gangami kan yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi

A yau ne Kungiyar Zaria Education Debelopmeny Association (ZEDA) za ta yi wani gangami kan yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi a Kwalejin Barewa da...

‘Abin da ya sa muka damu da mutuwar mata yayin haihuwa’

Gidauniyar Sultan da ke yaki da matsalar mutuwar mata yayin haihuwa da sauran matsalolin iyali a jihohin Arewa, ta bukaci karin azama wajen fadakar...

Matsafa sun kwakule idanun wani yaro a Nasarawa

Wadansu da ake zargin matsafa ne sun kai hari a kauyen Agaza da ke Karamar Hukumar Keana a Jihar Nasarawa, inda suka sace wani...

Ana ci gaba da shari’ar wanda ya kashe ‘yar shekara uku

Babban Kotun Jihar Kaduna ta Biyu da ke GRA Zariya ta tsayar da ranar 15 ga  Janairun badi domin ci gaba da shari’ar da...

Yadda gobara ta ci mata da ’ya’yanta hudu a Kebbi

A farkon wannan mako ne wata gobara ta tashi a gidan Malam Umaru Argungu wanda ma’aikaci ne a kamfanin casar shinkafa na WACOT na garin...

Gwanjon gwangwajewar ganyen gaye

Dan gaye Yai ado da ganye Ga shi kamar ya waye Amma kwanya ta juye Wajen laluben Hauro a tsaye   An jinka wa...

Burina in ga mata sun rungumi harkar noma – Hajiya Kulu Abdullahi

Hajiya Kulu Abdullahi ita ce babbar ’yar shahararren manomin nan marigayi  Ali Namani Kotoko, kuma ita ce Mataimakiyar Magatakardar Jami’ar Usman Dan Fodiyo da...