Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Akwai siyasa a rikice-rikicen da ke faruwa a kasar nan –  Sani Zauro

Alhaji Sani Hukuma Zauro shi ne Shugaban Amintattu na Jam’iyyar APC a Jihar Kebbi, ya  shaida wa Aminiya cewa akwai ’yan siyasar da suke...

Hadarin mota ya ci dangin ango 9 a Nasarawa

Wani biki ya juye bakin ciki, bayan da  motar da ke dauke da ’yan uwan ango su 13 suka gamu da hadari a makon...

An karrama Sarkin Hayin Malam Bello kan zaman lafiya

Hukumar Samar da zaman Lafiya a Tsakanin Al’ummar Jihar Kaduna ta karrama Sarkin Hayin Malam Bello da ke Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna,...

‘Horo kan zama lafiya ne mafi a’ala a lokacin Kirsimeti’

Mabiya addinin Kirista sun gudanar da bukukuwan Kirsimeti lafiya a Jihar Bauchi tare da yin kira ga daukacin Kirista su zauna lafiya da juna...

A daina nada wadanda ba su da ilimin addini jagorantar alhazai – Walin Kalgo

Shehin Malami Abubakar Atiku (Walin Kalgo) ya ce bai kamata a rika nada mutanen da ba su da ilimin addinin Musulunci a matsayin jagororin...

Al’ummar Kudancin Kaduna sun bayyana musabbabin rikicin yankin

Shugabannin al’umma a yankin Kudancin Kaduna sun ce musabbabin rikicin da ya haifar da hare-haren da suka yi sanadiyyar mutuwar mutum 15 da jikkata...

Dirobobi biyar ’yan bindiga suka kashe mana a bana – Kwamared Abaji

Shugaban  Direbobin Tasi Masu Dogon Zango a Garejin Kawo a Jihar Kaduna, Kwamred Adamu Mohammed Abaji ya ce akalla direbobi biyar ’yan bindiga suka...

Makarantar kiwon lafiya ta Sahlan a Jos ta yaye dalibanta

Makarantar Kiwon Lafiya ta Sahlan da ke garin Jos a Jihar Filato, ta yi bikin yaye dalibanta da rantsar da sababbin daliban da ta...

Kungiyar Muryar Talaka ta Kasa za ta yi taro a Gombe

Kungiyar Muryar Talaka ta Kasa za ta gudanar da babban taronta na kasa, karo na 8 a garin Gombe a mako mai zuwa. Babban...

Kungiya ta bukaci masu cutar laka su daina fid da tsammani

Kungiya Tabbatar da Ci gaban Rayuwar Masu Cutar Laka  (RHOWI) ta yi kira ga masu fama da wannan lalura da kada halin da suke...