ADVERTISEMENT

An ci tarar kocin Arsenal fiye da Naira Miliyan 3

Rahotannin daga Ingila sun ce Hukumar Kwallon Kafa ta Ingila (FA) ta ci  kocin Arsenal Unai Emery tarar Fam dubu 8 (kimanin Naira miliyan...

Mbappe ya cire hotunan Cristiano Ronaldo da ya lika a dakinsa

Kylian Mbappe dan kwallon Faransa da kuma kulob din PSG ya cire daukacin hotunan Cristiano Ronaldo da ya lika a dakinsa, inda ya maye...

Rashford ya yanke shawarar ci gaba da zama a Man United

A ranar Talatar da ta wuce ne dan kwallon gaba a kulob din Manchester United na Ingila Marcus Rashford ya bayyana cewa ya gwammace ya...

Neymar ya yi rawa da ’yan mata 26 saboda murnar shiga sabuwar shekara

Shahararren dan kwallon Brazil Neymar ya yi rawa da ’yan mata 26 don murnar shiga sabuwar shekara. Dan kwallon ne da kansa ya sanar...

Barka da Sabuwar Shekarar 2019

Ranar Talatar da ta gabata 1 ga Janairu ce ta kasance rana ta farko ta Sabuwar Shekarar 2019. Daga dukan alamu shekara ce da...

Zabena ba na ko a mutu ko a yi rai ba ne – Buhari

Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu bukatar zabubbuka su kasance wani al’amari na ko a mutu ko a yi rai, kuma bai...

Zan sauya matsaya kan makamin nukiliya – Shugaban Koriya

Shugaban Kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-un ya ce yanzu ya dukufa kan shirin kawo karshen mallakar makamin nukiliya tare da gargadin cewa, zai...

Yadda tarzoma ta varke a Tsafe kan kashe-kashen ’yan bindiga

Aqalla mutum biyar ne suka rasu bayan wata mummunar zanga-zanga da ta varke a garin Tsafe da ke Qaramar Hukumar Tsafe a Jihar Zamfara....

Kalaman Osinbajo kan zaben 2023 sun tada kura

A makon jiya ne Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo,  yayin neman goyon baya a Kudu maso Yamma ya bayyana cewa ya kamata al’ummar yankin...

Ban ga laifin kalaman Osinbajo ba – Buba Galadima

Aminiya ta gana da Injiniya Buba Galadima, daya daga cikin mukarraban dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, dangane da kalaman Mataimakin...