Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ana zarginsu da almundahanar man dizel na Naira miliyan 44

An gurfanar da wadansu yan kasuwa a gaban Kotun Majistare ta 35 da ke Nomansland a Kano bisa zarginsu da yin sama da fadi...

Tsohon Gwamnan Kano Hamza Abdullahi ya rasu

A shekaranjiya Laraba ce Allah Ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Ministan Ayyuka kuma Ministan Abuja Iya Mashal Hamza Abdullahi rasuwa. Iya...

Mafi qarancin albashi: Ba za mu iya biyan Naira dubu 30 ba – Gwamnoni

Za mu shiga yajin aikin sai baba ta gani – ’Yan  qwadago A ranar Litinin da ta gabata ce Qungiyar Gwamnonin Najeriya ta qara nanata...

Majalisar Kano ta dakatar da Shugaban KASCO

Mjalisar Dokokin Jihar Kano ta bayar da sanarwar dakatar da Manajan Darakta na Kamfanin Taki na Jihar Kano (KASCO), Alhaji Bala Muhammad Inuwa saboda...

Zaben Mai Mala Buni a Yobe alheri ne – Dauda Gombe

Babban Daraktan yaqin zaben xan takarar Gwamnan Jihar Yobe a Jam’iyyar APC, Alhaji Mai Mala Buni, na gida zuwa gida, Kwamared Dauda Muhammad Gombe,...

Abin da ya sa ba zan miqa kai ga ’yan sanda ba – Dino Melaye

Sanata Dino Melaye, da ke wakiltar Kogi ta Yamma, ya yi magana daga inda yake boye, inda ya  ce idan ya kai kansa ga...

Na shiga takara ce don bai wa matasa kwarin gwiwa– Adnan Tudun-Wada

Kwamared Adnan Mukhtar Tudun-Wada matashin dan siyasa ne, marubuci kuma dan jarida da ke cikin matasan da suka shige gaba wajen fafutukar tabbatar da...

APC ta kaddamar da yakin zaben Buhari da Bagudu a Kebbi

Jam’iyyar APC reshen Jihar Kebbi ta kaddamar da yakin neman zaben Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamna Abubakar Atiku Bagudu karo na biyu a...

Hukumar Haraji ta tara Naira tiriliyan 4.63 cikin wata 10

Hukumar Tara Kudaden Haraji ta Kasa, (FIRS), ta ce ta samu nasasrar tara harajin Naira tiriliyan 4 da biliyan 630 a cikin wata 10...

Matar Gwamnan Neja ta horar da mata 200 sana’o’i a Suleja

Uwargidan Gwamnan Jihar Neja, Dokta Amina Abubakar Sani Bello ta koyar da mata sana’o’in dogaro da kai a Karamar Hukumar Suleja a karkashin shirinta...