Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Yadda aka gudanar da bikin Kabilar Duguza a Jos

Al’ummar kabilar Duguza daga kowane bangare na Najeriya, sun gudanar da babban taron tunawa da ranar kabilar a Jos babban birnin Jihar Filato. Da...

’Yan sanda sun kama wanda kashe matarsa ya gudu

Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani matashi da ake zargi da kashe matarsa da fatanya kimanin wata shida da suka...

Sheikh Jingir yana alhinin garkuwa da ‘yan agajin Izala

Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya nuna juyayinsa kan yadda masu...

’Yan sanda sun kama matasan da suka kashe hidimar kasa a Nasarawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta kama wadansu matasa uku da take zargi da hannu a kisan wani matashi mai hidimar kasa a gidan...

Wanda ya yi fyade ga tsohuwa mai shekara 80 zai shekara uku a kurukuku

Wata Kotun Majistare da ke garin Modakeke a Jihar Osun, ta daure wani mai suna Jimoh Oyeyemoni shekara uku a kurkuku, sakamakon samunsa da...

An yi asarar Naira miliyan 1.5 a gobarar Kasuwar Kafanchan

Rumufuna 14 ne suka kone kurmus yayin da aka yi asarar kayayyakin da aka kiyasta sun kai na Naira miliyan daya da rabi a...

Jigawa ta kashe Naira miliyan 94 wajen yi wa marayu aure

Maimakon auren zawarawa da wadansu gwamnoni suke yi a jihohinsu, a Jihar Jigawa Gwamna Badaru Abubakar yana yi wa marayu aure ne da nufin...

Abin da ya sa Kungiyar ASUU ke yajin aiki –Dokta Sabo

Dokta Abubakar Sabo shi ne Shugaban Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ta Jami’ar Usman Dan Fodiyo, Sakkwato. A tattaunawarsa da Aminiya, ya ce ba don...

Kungiyar JESA ta shirya muhawara kan yaki da cin hanci

Kungiyar Dalibai ’Yan Asalin Masarautar Jama’a (Jama’a Emirate Students Association – JESA) ta shirya gasar muhawara karo na farko a tsakanin ’ya’yanta da ke...

Gagarumar gararumar Girgoriya (1)

Gagarumar gararumar Girgoriya Gargarar kwanakin shekara Wadanda suka shude aka tara Sabuwar kirga aka fara Yawan kwanaki aka bibiya   Tuni aka bude babin...