Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Yadda gizo-gizo ya tada hankulan jama’a a Texas

Wata kyamarar ’yan sanda ta dauki hoton wani babban kwaro mai siffar gizo-gizo a garin Texas da ke Amurka wanda yake tafiya a hankali...

Kyanwa ta yi tafiyar kilomita 370 makale a karkashin mota

Wata kyanwa mai ido daya da aka sanya mata suna Lucy wacce take kan hanyar komawa gida ta makale a karkashin wata babbar mota...

Maciji ya fado kan ma’aikatan banki lokacin da suke ganawa a China

Wani maciji ya fado a kan wadansu ma’aikatan wani banki a lokacin da suke taro da safe a birnin Nanning Guangdi kudancin China. Macijin...

Sarkin Katsina ya nada Sanata Ida Sardaunan Katsina na II

Aranar Asabar 13 ga watan Oktoba bana ne Mai martaba Sarkin Katsina, Dokta Abdulmumin Kabir Usman ya nada Sanata Ibrahim Ida a matsayin Sardaunan...

Kudancin Kaduna: Allah Sarki, jiya ba yau ba

A makon  jiya da kuma makon  da muke ciki mutanen yankin Kudancin Kaduna da na garin Kaduna sun samu kansu a cikin halin damuwa...

Har yanzu dai a kan aikin Hajjin bana

Bayan dawowata daga aikin Hajjin bana, na yi wani rubutu game da aikin Hajji a wannan shafi, mai kanun “Aikin Hajji Bana a idanun...

Ashe Turawa mutane ne? (5)

Ina ganin layin tasi kuwa sai na ce da direba yaya za a yi, ya ce da ni ina zuwa, na mika masa adireshin...

Atiku Abubkar ya ba kungiyar kwallon kafa ta guragu Naira Miliyan 10

Dan takarar Shugaban Kasa a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ba kungiyar kwallon kafa ta guragun Najeriya tallafin Naira miliyan 10 don...

Kofin Kalubale: Kano Pillars ta ga samu, ta ga rashi

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ga samu ta kuma ga rashi a shekaranjiya Laraba, bayan kulob din Enugu Rangers ya doke ta...

Mansur Isa ne ya zama Zakaran Kokawa na Afirka a bana

Mansur Isah matashin dan kokawa ne mai kimanin shekara 27 wanda yake da nauyin kilog 75.  Kimanin shekara 5 ke nan da fara yin...