Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Bazawara ta kashe kanta kan zargin tsangwama a gidan iyaye

Wata uwar ’ya’ya biyu da ke tare da iyayenta bayan mutuwar aurenta, ta kashe kanta bayan ta yi zargin tsangwama daga wajen magabatanta a...

Mauludi: ‘Bana mun dauki mataki kan matasa batagari a ranar jerin gwano’

A shirye-shiryen da Shugabanin Kungiyar Makarantu Islamiyya suke yi a Gombe don bikin murnar zagayowar Ranar Haihuwar Fiyayyen Halitta Annabin Rahama (SAW), Shugaban Kungiyar...

Majalisa ta dakatar da tantance kwamishinoni a Jihar Katsina

Majalisar Dokokin Jihar Katsina ta dakatar da tantance mutanen da Gwamnan Jihar Aminu Bello Masari ya tura mata domin ba su mukaman kwamishinoni. Sunayen...

Idan ’yan siyasa ba su tafi da matasa ba akwai matsala – Tilde

Shugaban Majalisar Matasa ta Jihar Bauchi Kwamared Aminu Sale Tilde, ya ce matukar ’yan siyasar kasar nan ba su tafiya da matasa, sun sanya...

Kotu ta soke zaben Doguwa da Jibrin Kofa

Kotun Daukaka Kara da ke  Kaduna ta soke zaben dan Majalisar Bebeji da Kiru Alhaji Jibirin Kofa da kuma Shugaban Masu Rinjaye a Majalisar...

Buhari na sauka APC ta gama yawo – Okorocha

Sanata Rochas Okorocha mai wakiltar Imo ta Yamma, ya dora laifin matsalar da ta dabaibaye Jam’iyyar APC a kan shugabanninta, ina ya ce in...

Dole matasa su kawo sauyi a harkar siyasa  – Tukur Bodinga

Dan Majalisar Dokokin Jihar Sakkwato mai wakiltar Karamar Hukuma Bodinga ta Kudu Alhaji Tukur Bala Bodinga ya ce ba ya da burin da ya...

Kotu ta tabbatar wa Matawalle kujerarsa

Kotun Sauraron Kararrakin Zaben  Gwamnan Jihar Zamfara da ke zama a Abuja, ta yi watsi da karar da ke bukatar sauke Gwamna Bello Matawalle...

Kusancin Lalong ga Buhari ya yi wa Filato alfanu – Dan Manjang

Mista Dan Manjang shi ne Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato, ya yi bayanai kan kusancin Gwamnan Jihar Simon Lalong, ga Shugaban Kasa Muhammadu...

Sulhu da ’yan bindiga ya zame alheri ga Katsina  – Wurma

Kwamared Kabiru Amiru Wurma shi ne Sakataren Kungiyar ’Yan jarida ta Kasa reshen Jihar Kebbi, dan asalin Jihar Katsina ya yaba kan yadda sasantawa...