Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An  horar da ’yan gudun hijira dabarun noma irin na zamani a  Toro

Hukumar Tsugunar da ’Yan Gudun Hijira ta Kasa ta shirya wa ’yan gudun hijira 52 da suke zaune a Karamar Hukumar Toro da ke...

A kakkafa mana sinimomin nuna fin din Hausa –Haruna Maifata

Haruna Telle Maifata da ke zaune a garin Jos, mai shiryawa da bada umarni da daukar nauyi da kuma rubuta fina-finan Hausa ne. Kuma...

Dorayi da Sheshe sun haska a wurin karrama ’yan fim na Afirka taYamma

A ranar 22 ga Disamban nan ne aka yi bikin karrama mawaka da ’yan fim na yankin Afirka ta Yamma mai suna West African Music...

Amsoshin tambayoyi: Cututtukan da takardun kudi kan iya yadawa

Likita shin akwai wasu cututtuka da za mu iya dauka a jikin takardun kudade? Daga Nasiru Kainuwa Hadeja Amsa: Eh, kwarai kuwa akwai. Kudin...

LAFIYAR MATA DA YARA – Amsoshin Tambayoyi

Da ma ciwon sankarau da sanyi ake yin sa ba da zafi ba?   Na ji ana sanarwa a kafafen watsa labarai a kai...

Illar auren dole

Assalamu Aalaikum warahmatullahi wabarakatuhu.  A  yau zan kawo wani tsokaci da wata baiwar Allah ta aiko a kan halin da take ciki sakamakon auren...

Kayan hadin soyayyar ma’aurata (5)

Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa a wannan fili da fata Allah Ya amfanar da mu dukkan bayanan da za su zo cikinsa, amin....

Kira ga Hukumar Yaki da Fataucin Yara

Assalamu alaikum Editan Aminiya. Ka taimaka min da fili a jaridarka mai farin jini don in yi kira ga  Hukumar Yaki da Fataucin Mutane...

Yadda ake hada ‘Chiken Culet’

Barkanmu da sake haduwa da ku a cikin wannan fili namu na girke-girke. Da fata uwargida ta gwada  girkin da muka yi a makon...

Yadda za a kula da gashin kai lokacin sanyi

Assalamu alaikum matan gidan nan, tare da fatar kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda za a kula da gashin kai...