Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ministar Lafiya ta Birtaniya ta kamu da cutar Kurona

Ministar Lafiya ta kasar Birtaniya, wacce ’yar Majalisar Dokoki CE daga Jam’iyyar Conserbatibes, Misis Nadine Dorries ta kamu da cutar Kurona. Ita ce ’yar...

An kama wadanda suke fashi a Dambam da masu yada bidiyon karya

Rundunan ’Yan sandan Jihar Bauchi ta kama mutum uku da take zargi da fashi a hanyar Kano zuwa Maiduguri a kusa da kauyen Bam...

Mutum 20 sun mutu a rikicin Musulmi da Hindu a Indiya

Ana ci gaba da zama cikin fargaba a Delhi, babban birnin Indiya bayan an kwashe tsawon lokaci ana rikici, inda rahotanni suka ce mabiya...

Game da sabon kudin wutar lantarki da cire tallafi kan lantarki

Ministan Makamashi, Alhaji Saleh Mamman, ya sake bayyana niyyar Gwamnatin Tarayya ta amincewa da sabon  kudin wutar lantarki da zai fara aiki a ranar...

Cutar Kurona ta kama Ministan Lafiya a Iran

Minista a Ma’aikatar Lafiya ta Iran ya kamu da cutar Kurona yayin da cutar ke ci gaba da bazuwa a kasar. Adadin wadanda suka...

Takaddamar fili tsakanin Jami’ar Jos da mutanen Narakuta  ta tayar da hankali

Takaddama kan mallakar fili a tsakanin Jami’ar Jos da al’ummar Narakuta da ke makwabtaka da jami’ar, ta jawo tashin hankali a garin Jos, tare...

Mai ’ya’ya 8 ta haifi ’yan hudu a gida

Wata mata mai shekara 30 mai suna Zainabu Muhammad da ke zaune a kauyen Makwalla a Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna ta haifi...

Ali Kwara ya kwato bindigogi daga hannun ’yan ta’adda

Fitaccen mai kama barayin nan Alhaji Ali Muhammad Kwara ya kwato miyagun makamai daga hannun ’yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane...

Ana zargin malami da rubar da hannun almajirinsa

Ana zargin wani alaramma mai suna Malam Nafi’u Gomo mazaunin garin Gomo a Karamar Hukumar Sumaila ta Jihar Kano da rubar da hannayen almajirinsa...

Matar da ke auren maza biyu ta shiga hannu

Ana zargin wata mata mai suna Hauwa Aliyu mai shekara 26 da ke zaune a Unguwar Mariri a Karamar Hukumar Kunbotso a Jihar Kano...