Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

…An kama matan da ake zargi da auren junansu

Hukumar Hisbah ta Jihar Sakkwato ta kama wadansu mata biyu da ake zargin sun yi auren junansu (auren jinsi)  suna zaune tare tsawon wata...

Za a rataye matar da ta jefo mijinta daga bene a Kano

Wata Babbar Kotun Jihar Kano  ta yanke hukuncin kisa ga matar da ta jefo mijinta daga saman bene ya rasu. A ranar Juma’ar da...

’Yan Najeriya sun soki ba shugabannin majalisa rigar kariya

Majalisar Wakilai ta sake bita kudirin da ke gabanta wsnda ya nemi a yi wa sashe na 308 na Kundin Tsarin Mulkin 1999 gyara...

Zargin almundahana: EFCC ta sake gurfanar da  Jang a gaban kotu

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati  (EFCC) ta sake gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Filato, Sanata Jonah Dabid Jang  da tsohon kashiya...

PDP na so Kotun Koli ta sake duba zaben Shugaban Kasa

Jam’iyyar PDP ta ce za ta bukaci Kotun Koli ta sake duba hukuncin da ta yanke kan zaben Shugaban Kasa inda ta tabbatar da...

Gwamnatin Tarayya za ta kafa masaka a Jihar Katsina

Minista a Ma’aikatar Masana’antu da Kasuwanci da Zuba Jari, Hajiya Maryam Yalwaji Katagum ta ce, Gwamnatin Tarayya za ta kafa masaka a garin Funtuwa...

Har yanzu ‘yan kasuwar waya ta Farm Centre ba su bi doka ba – KAROTA

Bayan wa’adin wata uku da Hukumar Kula da Harkokin Hanya ta Jihar Kano (KAROTA) ta bayar ga ’yan kasuwar wayar hannu ta Farm Centre...

Gwamnatin Filato tana kokarin ganin jama’ar jihar sun kama sana’o’i –Saleh Yipmong

Mataimakin Shugaban Majalisar Dokoki ta Jihar Filato kuma dan majalisa mai wakiltar Mazabar Dengi, Malam Saleh Shehu Yipmong, ya ce Gwamnatin Jihar tana kokarin...

Kungiyar Hausa Fulani ta Jihar Borno ta samu rajista

Kungiyar Hausa Fulani Debelopment Association ta samu rajista, inda ta gabatar da takardar rajistar a wani taron da ta gudanar a Cibiyar ’Yan jarida...