Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

‘Kudi ko Iyali’

Assalamu alaikum Manyan Gobe tare da fatar alheri kuma kuna cikin koshin lafiya. Allah Ya sa haka amin. A yau na kawo muku labari...

Manoman sun gamsu kan samun taki a Jihar Nasarawa

A kwanakin baya ne Gwamnatin Jihar Nasarawa ta raba wa manoman rani a jihar takin zamani. Gwamnatin ta sayar wa manoman takin ne a kan...

Kungiyar RIFAN ta nemi manoma su biya rancen da suka karba

Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa (RIFAN) reshen Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta kan tafiyar hawainiya wajen maido da rancen da ta bai wa ’ya’yanta...

…Na Gombe sun yi azamar maida rancen

Shugaban Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa reshen Jihar Gombe kuma Shugaban Shirin Bayar da Rancen Noma (NECAS) a Jihar, Alhaji Ahmad Muhammad Dukku, ya...

Yadda ake miyar kuka da man shanu

Barkanmu da warhaka uwargida. Ko kun san cewa miyar kuka hadaddiyar miya ce kuwa? Mutanen karkara da dama sun tsane ta ko kun san...

Yadda ake kwalliyar biki

Assalamu alaikum ’yan uwana mata. Kasancewar  yadda masu sana’ar kwalliyar fuska suke zabga kudi yana da kyau amaryar gobe ta koyi yadda za ta...

Abin da ya sa muka kashe Odunukwe – Likita Bob

A kwanakin baya ne ’yan sanda suka kama wani likita mai suna Daniel Bob Ibeaji da wadansu mutum uku da ake zargi da kashe...

An sabunta dokokin tsaron garejin Akinyele

Shugaban Garejin Akinyele a Jihar Oyo, Sarkin Gabas Alhaji Yaro Abubakar ya ce daga yanzu an hana yin juyen kaya da wadansu direbobin tirela...

Ana tuhumar makiyaya uku kan garkuwa da mutane a Enugu

Rundunar ’Yan sandan Jihar Enugu ta gabatar da wadansu makiyaya uku masu suna Adamu Mohammed da ake wa lakabi da Suleiman dan asalin Jihar...

Za a biya diyyar makabartar Hausawa ta Ibadan – Gwamnati

Gwamnatin Jihar Oyo ta kare kanta a kan zargin cewa za ta kwace makabartar Hausawan Ibadan, inda ta ce, wannan batu ya shafi kauyuka...