Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Tsige Trump: Lauyoyinsa sun gama gabatar da hujjojinsu

Lauyoyin da ke kare Shugaban Amurka Donald Trump, sun kammala gabatar da hujjojinsu, a zaman sauraron batun tsige Shugaban na Amurka da ake yi...

Wani abu kan alkalin da ya mika Maryam Sanda ga hauni

Mai shari’a Yusuf Halilu, ne ya yanke hukuncin kisa ta hanyar ratayewa ga Maryam Sanda kan kashe mijinta Bilyaminu Bello, ba bako ba ne...

Shin ko kana son zama mutumin kirki a rayuwa? (1)

Masu karatu, assalamu alaikum. A wannan makon za mu duba wani sabon maudu’in ne na daban. Wato bayani game da halayyar zama da abokai...

Taron wayar da kan ’yan jarida ya rikide zuwa na siyasa a Jigawa

Taron wayar da kai kan hanyoyin sadarwa da yada labarai na zamani da Kungiyar ’Yan jarida ta Kasa (NUJ) reshen Jihar Jigawa ta shirya...

Hattara dai: Abin jiya na neman dawowa

A farkon wannan mako ne aka kama wani matashi mai suna Nathaniel Samuel wanda ya shiga da wasu abubuwa masu fashewa cikin cocin ‘Living...

Abin da ya sa aka shirya min tuggu cewa na saci kudi – Sule Lamido

Babu hannun APC a ciki   Aminiya ta tattauna da tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, inda ya bayyana cewa a siyasance babu...

Dalilin da mutane ke ganin Buhari ya yi watsi da ni – Tony Momoh

Cif Tony Momoh na daya daga cikin jagororin jam’iyyu 3 da dunkulewarsu ta samar da APC wadda ta karbe gwamnati daga hannun PDP a...

Bam a coci: Dana Nathaniel bai taba zama  Musulumi ko na kwana daya ba – Mahaifi

Mahaifin matashin da aka kama da wani abu da ake zargin bam ne a wani coci da ke Sabon Tasha a Kaduna, Mista Samuel...

Yadda talauci ya sa mace ta haifi jirirai manne da juna a gida

Wata matar aure mai suna Zainab Sale, wadda ta ce ba ta san shekarunta ba, ta haifi jarirai biyu a manne da juna a...

Babu imani ga mai cutar da makwabcinsa (1)

Daga Hudubar  Malam Bashir Salihu Abuga Limamin Masallacin Izala, Kalaba Fassarar Salihu Makera   Huduba ta Farko: Hamdala da taslimi. Baya haka ya ku...