Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Malaman Jami’a 2 da aka yi garkuwa da su sun kubutar da kansu

Malaman Jami’an nan biyu yan uwan juna watau Dakta Adamu Chonoko ‎na jami’an Ahmadu Bello Zariya da kuma Dakta Umaru Chonoko na Kwalejin Kimiyya...

Dino Melaye ya kama hanyar adabo da Majalisa

Smart Adeyemi, na jam’iyyar APC, wanda shi ne abokin takarar Sanata Dino Melaye, na jam’iyyar PDP, a zaben kujerar Majalisar Dattawa na yankin Kogi...

#Sakamakon Zaben Bayelsa: APC ta lashe Karamar Hukumar Jonathan

Dan takarar Gwamnan jihar Bayelsa na jam’iyyar APC, Chief David Lyon, ya samu nasara a Karamar Hukumar Ogbia ta Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan....

#Sakamakon Zaben Kogi: APC ta lashe Kananan Hukumomi 10 cikin 15

Dan takarar zaben Gwamnan Kogi na jam’iyyar APC Yahaya Bello, ne ke kan gaba a sakamakon zaben da aka sanar na Kananan Hukumomi 15...

#ZabenKogi: PDP ta bukaci a soke sakamakon zaben Okene  

Jam’iyyar PDP ta bukaci Hukumar zabe INEC da ta soke sakamakon zaben Karamar Hukumar Okene da wasu mazabun saboda magudin zabe da suke zargin...

Zaben Kogi: An gano ma’aikatan zabe 30 da suka bace

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta ce, an gano ma’aikatan Hukumar 30 da aka sanar da bacewar su, a wasu rumfunan...

Sakamakon Zaben Kogi: PDP ta lashe Mazabun Igalamela/Odolu

Dan takarar Gwamnan Kogi, Wada Musa na jam’iyyar PDP ya lashe mazabun Igalamela/Odolu. A zaben da aka yi jiya Asabar. PDP ta samu kuri’u...

Sakamakon Zaben Kogi: APC ta lashe mazabun Kabba-Bunu

Gwamna mai-ci kuma dan takarar Gwamnan Jihar Kogi a jam’iyyar APC Yahaya Bello, ya samu nasara a Karamar Hukumar Kabba-Bunu da ke jihar. Bayan...

Zaben Bayelsa: APC ta lashe rumfunan zabe 12

Sakamakon zaben ‘yan takara Gwamna a jihar Bayelsa na nuna cewa jam’iyyar APC ke kan gaba da sauran jam’iyyun. Rumfunan da APC ta lashe...

ZABEN KOGI da BAYELSA: An fara kirga kuri’un zaben

A yanzu haka ana ci gaba da kirga kuri’u a runfunan zabe na jihohin Kogi da Bayelsa bayan kammala jefa kuri’a a zaben gwamnan...