✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

AWEDI ta tallafa wa marayu 130 da kayayyakin abinci da suturu

Cibiyar Bunkasa Ilmi da Wayar da Kan Jama’a (AWEDI) da ke garin Jos, babban birnin Jihar Filato, ta tallafa wa marayu guda 130 da kayayyakin…

Cibiyar Bunkasa Ilmi da Wayar da Kan Jama’a (AWEDI) da ke garin Jos, babban birnin Jihar Filato, ta tallafa wa marayu guda 130 da kayayyakin abinci da kayayyakin sawa don su ji dadin azumin da ake gudanarwa da kuma bikin sallah mai zuwa.