‘Ba a tsayar da ranar zaben shugaban kungiyar gwamnoni ba’

Sabanin rahotannin da aka yi ta bazawa, kungiyar Gwamnoni ta Najeriya ta ce ba ta tsayar da takamaiman ranar da za a gudanar da zaben shugabanta ba.