✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ba za mu taba barin wani ya dau makami ba-Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya ce sarakunan Arewa ba za su taba barin wani ya dauki makami ba kan kowane dalili.…

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya ce sarakunan Arewa ba za su taba barin wani ya dauki makami ba kan kowane dalili.

Abubakar ya ce kasawar gwamnati ke janyo rashin tsaro a kasa baki daya