✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bidiyo: Ba zan iya aikin albashin Naira dubu 200 in bar kasuwancin albasa ba – Warshu

Wani mai sana’ar sayar da albasa yace ya na samun ribar fiye da N200,000 a kowanne wata. Muhammad Warshu yace don haka ba zai iya…

Wani mai sana’ar sayar da albasa yace ya na samun ribar fiye da N200,000 a kowanne wata.

Muhammad Warshu yace don haka ba zai iya barin sana’ar domin kama aikin albashi ba.