Search
Subscribe
Ba zan taba komawa PDP ba – Sanata Yarima

Ba zan taba komawa PDP ba – Sanata Yarima

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Ahmad Sani Yaiman Bakura ya musanta rahotannin da ake yadawa cewa yana shirin barin Jam’iyyar ANPP domin komawa Jam’iyyar PDP, inda ya ce “har abada ba zai koma PDP ba.”

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin