✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Babangida ya yi murnar Idi tare da iyalansa a Minna

A lokacin da al’ummar Musulmi ke ci gaba da murnar Sallah Karama, tsohon shugaban Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya  ya yi murnar sallar ne…

A lokacin da al’ummar Musulmi ke ci gaba da murnar Sallah Karama, tsohon shugaban Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya  ya yi murnar sallar ne tare da jikokin sa da wasu daga cikin iyalan gidansa a Minna, Babban Birnin jihar Neja. kamar ya da za ku gani a wadannan hotuna: