Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Babban aikin hukumarmu ne karfafa manoma don cin gajiyar aikinsu – Hajiya Zaheera

Hajiya Zaheera Baba-Ari ita ce Manajar Darakta ta Hukumar Dillacin Kayan Amfanin Gona ta Najeriya da ke Abuja (Nigeria Commodity Edchange Commission). A zantawarta da Aminiya, ta yi bayanin aikace-aikacen hukumar da kuma yadda manoma za su ci gajiyarta.

ADVERTISEMENT