Da Dumi Dumi

Bankin manoma ya samu tallafin Dala miliyan daya

Kamfanoni biyu, KPMG Professional Services da Kamfanin Devpar Financial Consulting Limited sun sami kwangilar fiye da Dala miliyan 1 da digo uku don farfado da Bankin Manoma na Najeriya.
Kamfanonin sun samu kwangilar bayar da horo tare da karfafa ayyukan Bankin Raya kasashen Afirka bayan da suka ci maki 84 da digo biyar da maki 76 da digo 63 kamar yadda ka’idojin Bankin Raya Afirka suka tanada.
 

Share
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya