✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Barka da Sallah al’ummar Musulmi!

Salam, Edita ka taimakeni da fili a jaridar Aminiya mai farin jini da tarin albarka don na mika sakon taya murna ga daukacin al’ummar Musulmi…

Salam, Edita ka taimakeni da fili a jaridar Aminiya mai farin jini da tarin albarka don na mika sakon taya murna ga daukacin al’ummar Musulmi musamman na Najeriya a bisa murnar zagayowar Sallar Idin Layya lafiya.   Muna fatan Allah Ya karbi dukkan ibadunmu a wannan lokaci kuma Ya yafe mana dukkan kura-kuranmu.  Ga Alhazanmu da suke je aikin Hajji kuwa muna yi musu addu’ar Allah Ya sa an yi a sa’a kuma Allah Ya dawo mana da su gida lafiya.  Haka kuma muna yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’ar Allah Ya kara masa lafiya don ya ci gaba da gudanar da mulki cikin nasara.  Muna addu’ar Allah Ya maimaita mana ta badin-badada, amin.

 

Sako daga Alhaji Jinjiri na Alhaji Shu’aibu Gwarzo, Jihar Kano, Inkiya  Mil 12 Legas, 09023489162.