Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Barnes ya lashe kambin azurfa a gasar motsa jikin Nahiyar Turai

Emre Zafer Barnes

Emre Zafer Barnes ya yi nasarar lashe azurfa a gasar wasannin cikin gida na Zakarun Nahiyar Turai na shekarar 2019 a tseren mita 60 na sashen maza.

Emre Zafer Barnes ya yi tseren mita 60 a wasan da aka gudanar a dakin wasannin Emirates Arena da ke birnin Glasgow na kasar Scotland a kwana na biyu na wasan.

ADVERTISEMENT

A gasar dan kasar Slobakia Jan Bolko ya lashe zinari da maki 6.60 a yayinda kuma dan kasar Holland Joris ban Gool ya lashe tagulla da maki 6.62.

ADVERTISEMENT