✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bello ya cika alkawari

Fitaccen Jarumin nan Bello Mohammed Bello ya cika alkawarin da ya yi na cewa zai aske gashin kansa idan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya lashe…

Fitaccen Jarumin nan Bello Mohammed Bello ya cika alkawarin da ya yi na cewa zai aske gashin kansa idan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya lashe zaben bana. Dan wasan ya sake wani hoto da ke nuna ya aske kansa tas, kamar yadda kafafen sadarwar zamani da dama suka nuna. A baya dai wani ya yi masa tayin Naira dubu 500 don ya aske kansa a wani fim amma ya ki.