✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bidiyo: ‘Bai kamata tsaffin gwamnoni su rinka karbar albashi biyu ba’

Tsokacin Tsohon Gwamnan Borno Sanata Kashim Shettima kan biyan fanshon tsofaffin Gwamnoni wadanda ke kan mukamin Sanata ko minista suke karba ba. Sanatan, wanda shi…

Tsokacin Tsohon Gwamnan Borno Sanata Kashim Shettima kan biyan fanshon tsofaffin Gwamnoni wadanda ke kan mukamin Sanata ko minista suke karba ba.

Sanatan, wanda shi ma yana karba, ya ce lamarin ya danganta daga jiha zuwa jiha da kuma abin da doka ta karba.

http://<iframe width=”560″ height=”315″ src=”https://www.youtube.com/embed/wXzPiDV4jtA” frameborder=”0″ allow=”accelerometer; autoplay; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture” allowfullscreen></iframe>