✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bidiyo: Ya kamata Buhari ya kori manyan jami’an tsaron kasa – Kadariya Ahmed

Fitacciyar ‘yar jaridar nan Kadariya Ahmed ta bayyana cewa, babbar matsalar Najeriya a yanzu shi ne rashin tsaro dan haka kamata ya yi shugaba Buhari…

Fitacciyar ‘yar jaridar nan Kadariya Ahmed ta bayyana cewa, babbar matsalar Najeriya a yanzu shi ne rashin tsaro dan haka kamata ya yi shugaba Buhari ya kori manyan jami’an tsaron kasa, domin sun gaza tabuka komai.