✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari da Aisha na murnar shekara 30 da aure

A yau Litinin 2 ga watan Disamba ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Aisha suka cika shekara 30 cif da yin aure. Shugaban ya yi…

A yau Litinin 2 ga watan Disamba ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Aisha suka cika shekara 30 cif da yin aure.

Shugaban ya yi wa kansa da iyalansa addu’ar neman zaman lafiya da albarka, a shafinsa na Twitter, albarkacin cika shekara 30 da auren mai dakinsa Aisha.

Yayin da ita ma uwargida Aisha ta wallafa sakon taya juna murna, inda a nata shafin na Twitter ta ce: “Mun gode wa Allah da cika shekara 30 tare.”

 

 

.#30yearsweddinganniversary#ThanksbetoALLAH