✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari na ganawar sirri da hafsoshin tsaro

A yau Alhamis shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yana ganawar sirri da manyan hafsoshin tsaron Najeriya  a fadarsa Abuja. Ganawar dai na zuwa ne bayan gwamnatin…

A yau Alhamis shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yana ganawar sirri da manyan hafsoshin tsaron Najeriya  a fadarsa Abuja. Ganawar dai na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta umarci Shugabar Mai’aikatan Gwamnatin Tarayya Misis Winifred Oyo-Ita da ta aje aikinta.

Shugabar, ta aje aikin ne don a samu damar binciken zamba da ake zargin ta da shi.

Ya zuwa yanzu ba a bayyana dalilin ganawar da shugaban yake yi da hafsoshin tsaron ba. Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai NAN ya sanar.