Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Buhari na ganawar sirri da shugaban ‘yan sandan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawar sirri da Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Ibrahim Idris a fadar shugaban kasa a Abuja.

Rahotanni na bayyana cewa, ganawar nada alaka batun ritayar shugaban ‘yan sandan daga mukaminsa. Ko a ranar 4 ga Janairu 2019 an yi irin wannan ganawar.

ADVERTISEMENT

Cikakken rahoton na nan tafe.

 

ADVERTISEMENT