✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari ya amince a gina layin dogo na zamani daga Ibadan zuwa Kano

Gwamnatin tarayya ta bada izinin yin layin dogo na zamani daga garin Ibadan zuwa Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5 da miliyan dari 3…

Gwamnatin tarayya ta bada izinin yin layin dogo na zamani daga garin Ibadan zuwa Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5 da miliyan dari 3 ( $5.3bn).

Ministan sufuri Mista Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka a yau alhanis inda ya shaida cewa a jiya Laraba gwamnatin tarayya ta amince.

Haka zalika ya bayyana cewa, sun nemi aba su kudi domin fara aikin gina layin dogon daga garin Fatakwal zuwa Warri.