✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari ya dawo gida bayan halartar taron OIC a Saudiyya

Bayan kammala taron Kungiyar hadin kan kasashen Musulmi karo na 14 da aka yi a kasar Saudiyya, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya…

Bayan kammala taron Kungiyar hadin kan kasashen Musulmi karo na 14 da aka yi a kasar Saudiyya, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya da yammacin yau Lahadi.

Shugaba Buhari ya nuna jin dadinsa bisa yadda kasashen kungiyar OIC suka shirya  bayar da tallafi wajen aikin farfado tafkin tekun Chadi.