Da Dumi Dumi

Buhari zai gabatarwa majalisa daftarin kasafin kudin 2020

Shugaba Muhammadu Buhari, a yau Talata zai gabatarwa majalisar dokoki daftarin tsarin kasafin kudin shekarar 2020, zai gabatar da kasafin ne a zauren majalisar wakilan tarayyar Najeriya.

‘Yan majalisar dai sun kara adadin kudaden da ake kashewa daga Naira Tirliyan 10.002 zuwa Naira tiriliyan 10, 729.4 bayan tattaunawar da suka yi suka mikawa shugaban kasar.

Share