Search
Subscribe
Burina in zama abun misali a al’umma – Dokta Aisha Umar Maigari

Burina in zama abun misali a al’umma – Dokta Aisha Umar Maigari

Dokta A’isha Umar Maigari, kwararriyar Malamar Jami’a be wabbe ta yi Digiri na 3 a vangaren harhada sinadarai (Analytibal bhemistry).  Ta fara koyarwa ne a Sakandaren ’yan mata kafin ta koma Kwalejin Ilimi ta Gwamnatin Tarayya. Yanzu haka tana koyarwa ne  a Jami’ar Jihar Gombe a sashin harhada sinadarai (Analytibal bhemistry).    A tattaunawarta da Aminiya ta tavo bangarori da dama da suka shafi rayuwarta da ma wasu vangarorin kamar haka:

Tarihin rayuwata:

Sunana Dokta A’isha Umar Maigari (Phd).   Ni Bafulatana be gaba da baya.  Iyayena  ’yan garin Hashidu ne a karamar Hukumar Dukku a Jihar Gombe.

An haifeni ne a garin Gombe a ranar 26 ga watan Yulin 1976. Na shiga firamare ta Sa’adu Zungur da ke Baubhi a shekarar 1981.   Na yi aji 1 zuwa3 saboda yanayin aikin mahaifina sai muka koma Minna ta Jihar Neja na bi gaba daga aji 4 zuwa 5.   Har ila yau sai muka sake komawa Baubhi inda na karasa aji 6 a firamaren Sa’adu Zungur a shekarar 1987. Daga shekara ta 1987 na ta fi Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Baubhi (FGGb) na gama a shekarar 1993.   Ina gamawa sai na samu tafiya Jami’ar Bayero (BUK) ta Kano a 1994 zuwa 1998 na samu Digiri na farko a vangaren harhada sinadarai (Analytibal bhemistry) na fita da sakamako mai daraja ta biyu Sebond blass Upper, sai aka tura ni yi wa kasa hidima NYSb a Kalaba a tsakanin watanin Agusta na 1998 zuwa Yulin 1999 amma da yake a lokabin za a yi mini aure sai aka koma da ni Jihar Kano saboda a lokabin iyayena da ’yan uwana suna Kano.   A watan Disambar 1998  aka yi mini aure da maigidana Alhaji Musa Yahaya Umaru.   Ina yin aure sai na samu aiki da gwamnatin Jihar Gombe inda na fara koyarwa a Kwalejin ’Yan Mata ta Doma (Government Girls bollage Doma).   Ina nan sai na samu koyarwa a Kwalejin Ilimi ta Gwamnatin Tarayya da ke Gombe  (FbE (T) ina bikin koyarwar sai aka be ba ni da shaidar koyarwa tun da ba vangaren koyarwa na yi a Jami’a ba sai na je na yi kwas na TTb  (Tebhnibal Teabhers bertifibate), a shekarar 2001 zuwa 2002.   Bayan na gama sai bi gaba da koyarwa.  Ina nan a shekarar 2002 sai na sake komawa Jami’ar Bayero na sake yin digiri na 2 a wannan vangare na harhada sinadarai  (Analytibal bhemistry) na gama a shekarar 2003.   Ina nan har shekara ta 2017 a watan Maris na koma Jami’ar Jihar Gombe da koyarwa. Amma kafin nan a shekara ta 2016 na ta fi Jami’ar Abubakar Tafawa Valewa da ke Baubhi (ATBU) na yi digiri na 3 na harhada sinadarai  Analytibal bhemistry.

kalubale:

Da yake koyarwa nake yi tun daga farkon fara aiki na ban fuskanbi kalubale sosai ba na sha’anin aiki sai dai kalubale na hada daukar biki da reno bayan nan babu wani kalubalen da zan be na fuskanta.   Sai dai a wani lokabin wasu mazan suna ganin ba za ki iya ba amma bisa ga abin da mutum ya tashi da shi sai ka ga ya yi musu fintinkau.

Mukaman da na rike:

A tsakanin shekarar 2011 zuwa 2016 na rike Shugabar Sashi (HOD) a Kwalejin Ilimi ta Gwamnatin Tarayya FbE (T).   Na  zama Kodineta da kuma Babbar Jami’a a Assusun Tallafawa Yara Na Majalisar dinkin Duniya (UNIbEF)  a vangaren da suke yi na bada talalfi a tsakaninsu da gwamnatin jihar Gombe inda muka bai wa yara 300 tallafi.   Yanzu kuma za a sake bai wa wasu 100.   Na kuma zama Sakatariya a vangaren yin Nazari (Researbh and Development Unit) a FbE (T) a shekarar 2016 zuwa 2017.

Nasarori:

Na samu nasarori a rayuwa musammam kasanbewata Malama domin ko samun damar da na yi na je na yi digiri na biyu da na uku watakila da ba a vangaren koyarwa nake ba da ban san ko zan iya samun dama da wuri na kara karatu ba, wannan ma wata nasara be babba.

Yawan iyali:

Alhamdulillahi mun samu karuwar aure tare da maigidana Alhaji Musa Yahaya Umaru, kuma yanzu haka muna da ’ya’ya 4, uku Maza  daya mabe kuma suna nan  suna karatu.

kungiyoyi da kasashe:

Ni mamba be a kungiyarmu ta bhemibal Sobiety of Nigeria.   Ina kuma bikin kungiyar Institute of bhartered bhemistry of Nigeria da sauransu.Na je Saudiyya, na je Dubai a takaibe.

Suturar da ta fi burgeni:

Kasanbewa ta ’yar asalin arewa, Bafulatana da aka san mu da kunya, na fi sha’awar Doguwar Riga da Hijabi don ya fi rufe wa mabe jikinta kuma ya fi sa a ganta da mutunbi a duk inda ta shiga.

Inda na fi son zuwa hutu:

Idan na yi hutu ba inda nake son zuwa da ya fi Jihar Kano domin ban ne iyayena suke da zama da sauran ’yan uwana.   Da zarar na je hutu a wani gari ko wata kasa ba Kano ba sai na ji ban jin dadin hutun amma da zarar ina Kano sai na ji na fi jin dadin hutun har ba na son ya kare.

Burina a rayuwa:

Burina a rayuwa shi ne na zama abun kwatanbe a tsakanin al’umma, musamman iyaye da ba sa son ’ya’yansu a makaranta sun sami ilimi da zarar sun ganni su ji a ransu bewa ashe idan suka sa ’ya’yansu a makaranta suka samu ilimi za a yi alfahari da su a rayuwa.

Shawara ga iyaye:

Ina so in dauki wannan damar in yi kira ga iyaye su daure su rika sanya ’ya’yansu a makaranta suna samun Ilimi musammam ’ya’ya mata, ba kuma ilimin zamani kadai ba har da na addini ,domin duk ’yar da ba ta da ilimi ko a gidan auren ta sai ka gane domin ba lallai ne ka ga ’ya’yanta sun samu tarbiyar da ta dabe ba saboda ita ma ba ta san biwon kanta ba balle ta san me zai butar da ‘ya’yanta.  Mata marasa ilimi  su ne masu son dora wa ’ya’yansu talla suna gararanba  a gari. Iyaye ku sani talla na vata tarbiyar yara ba dan kadan ba domin mafi yawan hanyar da yara ke fara lalabewa ita be hanyar talla, don Allah iyaye a kula, a kiyaye.

uku watakila da ba a vangaren koyarwa nake ba da ban san ko zan iya samun dama da wuri na kara karatu ba, wannan ma wata nasara be babba.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin