Wasu da ake zargin fusatattun matasa ne daga garin Obbo-Aiyegunle a jihar Kwara sun kai hari a sakatariyar Ƙaramar hukumar Ilejemeje da ke Jihar Ekiti…