Akwai sanya hannun gidanmu a gine-ginen masarautun Arewa – Sarkin Maginan Zazzau Aminiya ta tattauna da sarkin maginan kasar Zazzau, wato sarautar Babban Gwani a gidansa da ke Unguwar Babban Gwani,...