Fagen Siyasa

Jigawa za ta fara biyan albashin Naira dubu 30 a wannan wata

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya ce gwamnatinsa za ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu…

2 weeks ago

Kotu ta tabbatar da zaben gwamnonin Bauchi da Benuwai

Kotun Sauraron Kararrakin Zaben Gwamna ta tabbatar da zaben da aka yi wa Sanata Bala Muhammad Abdulkadir a matsayin Gwamnan…

2 weeks ago

Kowa ya san sakaci ne ya sa aka yi gaba da ’yan matan Chibok – APC

Jam’iyyar APC ta ba tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan shawarar cewa ya daina maida wa takawaransa tsohon Firayi Ministan Birtaniya…

2 weeks ago

Akwai masu kokarin kawo wa APC ta Katsina matsala da ke Abuja – Masari

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya yi zargin cewa akwai wadansu ’yan siyasar Katsina da ke zaune a…

2 weeks ago

Gwamna Lalong ya rantsar da sababbin kwamishinoni

Gwamnan Jihar Filato Barista Simon Bako Lalong ya rantsar da sababbin kwamishinonin jihar 23 a gidan Gwamnati da ke Jos.…

2 weeks ago

Ba Shugaba Buhari ne yake bayar da arziki ba – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bayyana…

2 weeks ago

’Yan siyasa da Boko Haram na shirin ‘tarwatsa’ Zamfara – Gwamna

Gwamnatin Jihar Zamfara ta fallasa cewa ta samu ‘rahotannin sirri’ dangane da kulle-kullen da wadansu ’yan siyasa ke yi domin…

4 weeks ago

Atiku ya kai Buhari Kotun Koli

Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata, Alhaji Atiku Abubakar ya garzaya Kotun Koli yana…

4 weeks ago

Kotu ta yi watsi da karar dan takarar PDP a zaben Gwamnan Nasarawa

Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Gwamnnan Jihar Nasarawa da ke Lafiya, tayi watsi da karar da dan takarar Gwamnan Jihar a…

4 weeks ago

Zan fito takarar Gwamna ko Shugaban Kasa – Gudaji Kazaure

Dan Majalisar Wakilai, da ke wakiltar mazabar Roni, Kazaure da ’Yan Kwashi, Alhaji Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa yana…

4 weeks ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22