Fagen Siyasa

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta dakatar da ’ya’yanta biyu

Wutar rikici ta fara ruruwa a Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, bayan da majalisar ta bada sanarwar dakatar da wadansu ’yan…

4 weeks ago

Nasarar Buhari a kotu ta ’yan Najeriya ce – MBO

Kungiyar Goyon Bayan Muhammadu Buhari da Osinbajo (MBO) ta Kasa ta ce nasarar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya samu…

1 month ago

Nasarar El-Rufa’i nasarar dimokuradiyya ce – Sarkin Samari Daga Ahmed Ali, Kafanchan

Sarkin Samarin Jama’a da ke Jihar Kaduna Alhaji Mudi Shafi’u Tahir ya bayyana nasarar da Gwamnan Jihar, Malam Nasir Ahmad…

1 month ago

PDP ba za ta sake tasiri a Jihar Kaduna ba – El-Rufa’i

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed El-Rufa’i ya  ce Jam’iyyar PDP ba za ta sake yin tasiri a jihar  ba.…

1 month ago

Dalilin da na koma PDP – Maman Taraba

Sanata Jummai Alhassan wadda aka fi sani da Maman Taraba ta canja sheka daga Jam’iyyar United Democratic party (UDP) zuwa…

1 month ago

Ko Kotun Duniya aka je  Atiku da PDP za su sha kasa– APC

Shugaban Jam’iyyar APC ta Kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya ce ko Kotun Duniya aka je APC za ta yi wa…

1 month ago

A wannan wata kotu za ta yanke hukunci kan shari’ar Buhari da Atiku

Kotun Sauraron Kararrakin Zaben Shugaban Kasa ta shirya don yanke hukunci kan shari’ar da ke tsakanin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari…

2 months ago

APC ta taimaka mana da ta tsaida Yahaya Bello dan takara – PDP

Jam’iyyar PDP ta ce babban abin da ke yi mata dadi game da zaben Jihar Kogi da za a yi…

2 months ago

Duk mai zargin na ci kudi kada ya rufa min asiri – Yari

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Abdul’aziz Yari, ya ce duk wanda ya san cewa ya yi sata, ko rub-da-ciki a…

2 months ago

Kalubalen da Gwamna Babagana Umara ya fuskanta a kwana 100

Duk da cewar Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara, ya gaji wasu ayyuka da gwamnatin baya ta faro ba ta kammala…

2 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22