Fitattun mata

Ina son in ga ’yan Arewa sun sake hada kansu – Farfesa Sandra Adamu Pankshin

Farfesa Ladi Sandra Adamu Pankshin ita ce mace ta farko da daga Arewa da ta kai matsayin Farfesar  rediyo da…

4 weeks ago

Mata a nemi ilimi kuma a koyi sana’a – Binta Abdullahi Kowa

Sunan Hajiya Binta Abdullahi Kowa ko Mamawo Kowa sananne ne a wajen mata da matasa masu harkokin kasuwanci a birnin…

1 month ago

Mata ku shiga siyasa a dama da ku – Khadijat Abdullahi Adamu

Barista Khadijat Abdullahi Adamu matar tsohon Gwamnan Jihar Nasarawa Sanata Abdullahi Adamu ce, Lauya ce kuma ’yar siyasa. A yanzu…

2 months ago

Yadda aka yi na kai ga kafa gidauniya – Fauziyya D. Sulaiman

Sunan Fauziyya D. Sulaiman ya shahara a nan Arewa sakamakon rubuce-rubucen da ta yi. A baya-bayan nan ta shiga harkar…

2 months ago

Ya kamata mata su dogara da kansu – Farida Kabir

Farida Kabir matashiya ce da ke harkar kimiyyar sadarwa tare da cewa ta karanta fannin kiwon lafiya. A tattaunawarta da…

2 months ago

Malaman jami’a mata suna fuskantar kalubale da dama – Dokta Hauwa Muhammad Bugaje

Dokta Hauwa Muhammad Bugaje malama ce a Sashen Harsuna da Al’adun Afirka a Tsangayar Fasaha ta Jami’ar Ahmadu Bello da…

2 months ago

Kasuwanci ba na maza kadai ba ne – Hajiya Farida Musa Kalla

Hajiya Farida Musa Kalla ita ce Shugabar Kamfanin FMK da ke Kano wanda ke harkokin sayar da atamfofi da yadi…

3 months ago

Gwamnati da kungiyoyi su kara shigowa a tallafi karatun ’ya’ya mata –  Sa’adatu  Ka’oje

Malama Sa’adatu Muhammad Ka’oje  mace ce mai kokarin ganin yara maza da mata sun samu ci gaba a rayuwarsu, a…

3 months ago

Mu rika taimaka wa Mazanmu – Khadija Yahaya Shantali

Hajiya Khadija Yahaya Shantali ’yar asalin Birnin Kebbi ce a Jihar Kebbi. Ma’ aikaciyar  banki ce tun tana karamar ma’aikaciya…

3 months ago

Yadda Allah Ya yi ni Malamar Makaranta – Hajiya Habiba Aliyu Barau

Hajiya Habiba Aliyu Barau tsohuwar Malamar Makaranta ce daga Jihar Neja. An haife ta shekara 56 da suka gabata a…

3 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22