Fitattun mata

Burina in  kawar da jahilci a tsakanin jama’a – Dokta Fatsuma Dada Mohammed

Dokta Fatsuma Dada Muhammad, ita ce Mataimakiyar Magatakardar Jami’a Jihar Yobe, tsohuwar malamar makaranta ce da ta kware a bangaren…

4 months ago

Dalilin da na kafa masana’antar kwalliya da shafe-shafe a Amurka – Khuraira Musa

Hajiya Khuraira Musa, ’yar Najeriya ce da ke zaune a Amurka tun 1992, tana da Kamfanin Kwalliya da Shafe-Shafe na…

4 months ago

Burina in inganta rayuwar marayu da marasa galihu – Hajiya Adama Muhammad

Hajiya Adama Muhammada wadda aka fi sani da (MD Lawan) ita ce tsohuwar shugabar Kungiyar Mata Musulmi (FOMWAN) ta Jihar…

4 months ago

Burina in mayar da noman lambu da kiwon kaji sana’a idan na bar aiki – Salamatu Dahiru Biri

Hajiya Salamatu Jijji Gadam da aka fi sani da Salamatu Dahiru Buba Biri, ita ce Babbar Sakatariya a Ma’aikatar Ilimi…

4 months ago

Har yanzu ban kai mahaifina ba a fannin aikin jarida – Hajiya Sadiya Ibrahim Biu

Hajiya Sadiya Ibrahim Biu, ’yar jarida ce da ta yi fice a fagen aikin yada labarai. Ta yi aiki da…

5 months ago

Burina in zama Malamar Jami’a – Sarah Dadih Mbula

Madam Sarah Dadih Mbula, Jami’ar Hukumar Kare Hadurra ce ta Kasa, Federal Road Safety Corps (FRSC) da ke da mukamin…

5 months ago

Ina son a tuna da ni a taimakon al’umma da samar wa mata hanyoyin dogaro da kai – Dokta Maryam Abubakar Koko

Dokta Maryam Abubakar Koko daya ce daga cikin sanannun mata a Jihar Sakkwato da suka kware wajen inganta rayuwar mata…

5 months ago

Mace mai ilimi ta fi namiji taimakon iyaye – Misis Adaline Patari

  Mis Adaline Waye Patari, Jinkan Kalaku ta Lapan ’yar jarida ce kuma gogaggiyar ma’aikaciyar gwamnati da ta fara aiki…

5 months ago

Burina ya cika tunda na zama Lauya – Hajiya Jamila Faruk

Hajiya Jamila Umar Faruk kwararriyar lauya ce da ta yi fice a Jihar Jigawa.  Ta yi ayyuka masu yawa a…

6 months ago

Idan mace ta dage za ta iya rike kowane irin mukami – Barista A’isha Bukar

Barista A’isha Bukar ta karanci fannin shari’a ne a Jamiár Usman Dan Fodiyo da ke Sakkwato kuma ta zama cikakkiyar…

6 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22