Iyayen Giji

Darasi ga masu kin amincewa da auren dole (6)

A bangaren tsohuwar budurwarsa Samira kuwa, daga baya ne ta samu labarin mahaifan Ibrahim sun aurar masa da ’yar uwarsa…

3 months ago

Darasi ga masu kin amincewa da auren dole (5)

A ranar Ibrahim dai ya kwana ne a dakin ba tare da ya runtsa ko ya kula Halima ba saboda…

3 months ago

Darasi ga masu kin amincewa da auren dole (4)

A lokacin da Ibrahim ya koma gida bayan kwana 7 da yi masa aure. Da shiga gidan sai ya wuce…

3 months ago

Darasi ga masu kin amincewa da auren dole (3)

Kodayake ba garin Ibrahim da Samira daya ba, makaranta ce kawai ta hadu su amma suna makwabtakar juna ne.  An…

4 months ago

Darasi ga masu kin amincewa da auren dole (2)

Bayan ya girma ne sai suka sanya shi a makarantar sakandare. Sai dai ba a dade ba sai suka yanke…

4 months ago

Darasi ga masu kin amincewa da auren dole

Masu bibiyar wannan shafi ina yi muku sallama irin ta addinin Musulunci, assalamu alaikum. Da fatan an yi bikin Sallah…

4 months ago

Budaddiyar wasika zuwa ga amaryata (2)

Ki yi mini alkawarin cewa ba zan kai ruwa rana da ke ba a cikin abin da ya shafi ibadar…

4 months ago

Budaddiyar wasika zuwa ga amaryata

Gaisuwa mai tarin yawa tare da fatar kina cikin koshin lafiya! Ya aka ji da dawainiyar shirye-shiryen wannan buki namu…

5 months ago

Falalar Watan Ramadan Ga Ma’aurata

Assalamu Alaikum ma’abota bibiyar wannan fill na iyayen giji mai tarin albarka. Ya ya ibada? Allah Ya karba mana kuma…

5 months ago

Hakkin mata a kan maza

A kowane lokaci mata na yawan yin tambayoyi a kan shin maza ne kawai suke da hakki a kan mata? …

5 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22