Kananan Labarai

Boko Haram: Dalilin da muka tunkari malaman Saudiyya da ’yan tauri – Gwamnatin Borno

Gwamnatin Jihar Borno ta tabbatar da cewa malamai suna gudanar da addu’o’i da Dawafi a Kasa Mai tsarki don rokon…

2 weeks ago

Yin sulhu da barayi na nuna gazawar gwamnati – Ali Kwara

Alhaji Ali Kwara, shahararren mai kama ’yan fashi ne a Arewacin Najeriya. A tattaunawarsa da Aminiya, ya nuna rashin jin…

2 weeks ago

‘Yadda na haihu a hannun ’yan bindiga a cikin daji’

A farkon makon nan ne aka sako sauran mutum 15 da ke tsare a hannun ’yan bindigar da Gwamnan Jihar…

2 weeks ago

Talauci ya sa na shiga satar mutane – Wanda ya sace dan shekara 7

Wani matashi dan shekara 19 mai suna Muhammad Sani Ahmed da ke Unguwar Gabukka a Gombe a Jihar Gombe wanda…

2 weeks ago

Fulani sun bukaci a fallasa mutanen da sojoji suka kama sanye da kayan soja a Kudancin Kaduna

Al’ummar Fulani da  ke Kudancin Kaduna sun koka kan gum da aka yi kan wadansu mutane hudu da aka kama…

2 weeks ago

Abin da kasafin kudin Najeriya na badi ya kunsa

A ranar Talatar da ta gaba ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da  kasafin kudin badi na Naira triliyan…

2 weeks ago

Ya kamata malamai su karfafi Shugaban NAHCON – Sheikh Al’Sudani

Limamin Masallacin Juma’a na Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al-Hussaini da ke Bus Stop a Hayin Malam Bello, Rigasa Kaduna  Imam…

2 weeks ago

Gidauniyar Daily Trust ta horar da ’yan jarida a Abuja

A farkon makon nan ne Gidauniyar Daily Trust da hadin gwiwar Gidauniyar MacAuthur ta fara horar da ’yan jarida sanin…

2 weeks ago

Hajiya Bilkisu Mainasara ta kwanta dama

Allah Ya yi wa Hajiya Bilkisu Mainasara rasuwa, a safiyar Lahadin da ta gabata da misalin karfe tara. Marigayiyar, kafin…

2 weeks ago

Yadda makaho, kurma, mai kafa daya ke rayuwa a Sakkwato

Rayuwar Aminu Abubakar Alaburwa mai shekara 49 makaho ne kuma kurma mai kafa daya da ke Sakkwato fadar Jihar Sakkwato.…

2 weeks ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22